Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
…
continue reading
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.
…
continue reading

1
Me ye ma'anar kalmomin Kano da Katsina?
18:23
18:23
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
18:23Shirin TAMBAYA DA AMSA da wanan mako tareda Nasiru Sani ya kuma amsa tambaya da wasu suka aiko mana kan muhimmanci Garin Goma na Jamhuriya Dimokradiyar Congo ga 'yantawayen M23. Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayaniAf RFI Hausa
…
continue reading

1
Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?
21:06
21:06
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:06Tambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
19:27
19:27
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:27Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a ciki…
…
continue reading

1
Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights Watch
19:59
19:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:59Shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya..Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasashe
20:20
20:20
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:20A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wa…
…
continue reading

1
Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani Mahama
19:58
19:58
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:58A yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tasirin allura rigakafin cizon sauro a Najeriya
19:59
19:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:59Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin Najeriya
19:38
19:38
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:38A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a Najeriya
21:05
21:05
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:05Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman Khan
21:25
21:25
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:25Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan.…
…
continue reading

1
TAMBAYA DA AMSA akan bambancin ICC da ta ICJ wajen gudanar da shari'a
20:09
20:09
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:09Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku ƙarin haske ne akan Salam sashin Hausa na RFI wai ko akwai bambanci tsakanin aikin Kotun ICC da Kotun ICJ idan akwai shi mine ne kuma a wasu kasashe ne kotunan …
…
continue reading

1
Bayani kan sabuwar kungiyar 'yan Arewa da ke da'awar kawo shugabanci na gari
18:09
18:09
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
18:09A cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta. Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.Af RFI Hausa
…
continue reading
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku takaitaccen tarihi ne akan yankin Bakasi wanda ke kudu maso kudancin Najeriya da kuma tasirin sa wadda yakai ga samun tababa akansa tsakanin Najeriya da Kamaru. Sai a latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirinAf RFI Hausa
…
continue reading

1
Amsoshin wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi
20:00
20:00
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:00A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya. Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen …
…
continue reading

1
Tambaya da Amsa:-Taƙaitaccen tarihin Ibrahim Ra'isi tsohon shugaban Iran
20:17
20:17
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:17Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako kamar yadda ya saba ya amsa wasu jerin tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki kuwa har da amsar tambaya kan tarihin Marigayi shugaba Ibrahim Ra'isi na Iran da Allah ya yi rasuwa sakamakon haɗarin jirgin sama cikin shekarar nan.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Bayani a kan hotunan da ake bugawa a jikin takardun kuɗi
19:42
19:42
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:42A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin hotunan mutane ko dabbobi ko na tsirrai da akan sanya a jikin takardun kudi da na kwandaloli.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?
19:50
19:50
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:50A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare. A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tasirin da tarzoma ke yi ga tattalin arziƙin ƙasa
17:26
17:26
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
17:26Shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, domin samun fahimta kan batutuwa ko abubuwan da suka shige muku duhu wanda ke zuwa muku a kowanne mako kuma a daidai wannan lokaci. Kuma a yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan tasirin da tarzoma ke da ita ne akan tattalin arziki.…
…
continue reading

1
Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe
19:50
19:50
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:50Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka. Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wa…
…
continue reading

1
Shin yaya duniyar aljanu take da kuma yadda ma'askin dare ke gudanar da aikin sa?
20:17
20:17
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:17A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako zaku ji fashin baki kan Ma'askin dare, da kuma duniyar aljanu Danna Alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru SaniAf RFI Hausa
…
continue reading

1
Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a Najeriya
18:18
18:18
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
18:18Shirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?
18:48
18:48
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
18:48A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai. A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 8/14
21:06
21:06
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:06Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 6/14
20:22
20:22
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:22Shirin 'Tarihin Afrika' na wanna makon ya ci gaba da kawo muku tarihin tsohon sakataren majalisar Dinkin Duniya ne, wato Koffi Annan wanda ya kasance bakar fata na farko da ya hau wannan kujera a shekarar 1997. Dan asalain kasar Ghana ne, wanda ya kwashe shekaru yana aiki a majalisar a matakai dabam dabam. Ya rasu a shekarar 2018.…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 7/14
21:06
21:06
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:06Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 5/14
20:52
20:52
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:52Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 4/14
20:02
20:02
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:02Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarum…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14
21:28
21:28
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:28Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagaru…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 2/14
19:43
19:43
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:43Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan. Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagaru…
…
continue reading

1
Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 1/14
20:55
20:55
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:55Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya kawo muka tarihin Kofi Atta Annan jami'in diflomasiyyar kasar Ghana wanda ya zama babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na bakwai daga shekarar 1997 zuwa 2006. Amatsayin bakar fata na farko dan kasar Afirka ya dare wannan kujera, ya karbi kyautar zaman lafiya ta Nobel a…
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 8/8
21:00
21:00
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:00Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 7/8
20:36
20:36
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:36Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.…
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 6/8
19:48
19:48
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:48Shirin 'Tarihin Afrika' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo muku tarihin fiitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a shekarar 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi na 2 daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 5/8
19:52
19:52
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:52Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 4/8
20:12
20:12
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:12Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 3/8
20:27
20:27
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:27Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 2/8
20:20
20:20
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
20:20Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Jerry Rawlings shugaban kasar Ghana kashi na 1/8
21:35
21:35
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:35Shirin tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan makon ya faro tarihin fitaccen shugaban kasar Ghana dan gwagwarmaya John Jerry Rawlings da ya mulki kasar na gajartaccen wa'adi a 1979 gabanin sake shugabantar kasar a wa'adi 2 na daga 1981 zuwa 2001.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 4/4
21:02
21:02
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:02A cikin shirin 'Tarihin Afirka' na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tattauna tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 3/4
21:27
21:27
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:27Shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya dora kan na makon jiya game da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun 'yancin kai daga kasar Belgium.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4
21:03
21:03
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:03A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 1/4
21:51
21:51
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:51A cikin shirin tarihin Afirka,Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya duba tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.Af RFI Hausa
…
continue reading

1
Tarihin Thomas Sankara (Kashi na 20/20)
19:45
19:45
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:45Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
…
continue reading

1
Tarihin Thomas Sankara kashi na 19/20
21:39
21:39
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:39Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ci gaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma n…
…
continue reading

1
Tarihin Thomas Sanakar kashi na 18/20
19:46
19:46
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:46Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
…
continue reading

1
Tarihin Thomas Sanakar kashi na 17/20
21:22
21:22
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
21:22Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki. Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa suna cike da kishin kasa da kuma na…
…
continue reading