Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.
…
continue reading
Nuestra visión es : Establecer el Reino de Dios.
…
continue reading
Tentang hari lalu, hari ini, mungkin bisa juga tentang hari nanti.
…
continue reading
Sebuah podcast bebas gak jelas yang insya allah update tiap minggu kalo ada ide. Kalo gak, yaudahlahya. Buat 17 tahun ke atas karena banyak bahasa kasar
…
continue reading
Welcome to Andrew Yau, where amazing things happen.
…
continue reading

1
Blissful Mom By Angel Yau
Soul Rich Woman, Instant Podcast Leader, Woman Leader, Life Coach on Wealth, Parenting and Relationships
Blissful Mom By Angel Yau
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 26, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Matakan Kariya Daga Cutar Ƙyandar Biri
19:39
19:39
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
19:39Send us a text Cutar kyandar biri da aka fi sani da Mpox ta kara bulla a Najeriya. Na baya bayan nan shine wanda ta bulla a jihar Filato inda aka samu wadanda suka kamu da ita mutum 11 da sai wanda ya rasa ransa mutum daya. Cutar ta kyandar biri ta bulla ne a kananan hukumomi biyar da suka hada da Jos ta Arewa, Bokkos, Shendam, Mangu da kuma Kenke.…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 25, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 24, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 21, 2025
29:58
29:58
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:58Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Dalilan Da Ba Zamu Sauke Farashin Burodi Ba
29:51
29:51
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:51Send us a text A daidai lokacin da wasu alumma ke murnar saukar farashin kayayyakin abinci a kasuwanni kamar su shinkafa, masara da sauran kayan hatsi. Shima farashin flawa da ake amfani dashi wajen sarrafa biredi, gurasa da sauran makulashe ya sauka a kasuwa. Sai dai duk da saukar da farashin flawar tayi, alumma na cigaba da kokawa kan yadda har y…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 20, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Tanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A Kano
27:50
27:50
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
27:50Send us a text Tun bayan bayyana kafa Gwamnatin Bibiya ko kuma Shadow government a turance da wata kungiya karkashin jamiyyar APC a jihar kano tace zata yi ne ne dai alumma da dama keta jefa ayar tambaya kan halascin wannan gwamnati. Kungiyar dai ta bayyana cewa zata kafa wannan gwamnati ne don bibiyan ayyukan gwamnatin gwamna Abba Kabir Yusuf don …
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 19, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 18, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Cigaban Da Hukumomin Raya Shiyyoyi Zasu Samar
22:17
22:17
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
22:17Send us a text A kwanakin baya ne dai shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kirkiri sabbin hukumomin shiyyoyin kasar nan da nufin kawo cigaba ga wadannan shiyyoyi. Gabanin kirkirar wadannan hukumomin, gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ce ta fara kirkirar hukumar raya yankin Neja Delta bayan wasu kalubal…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 17, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading

1
Dalilan Saukar Farashin Kayan Masarufi A Kaswanni
26:08
26:08
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
26:08Send us a text Bayanai daga sassa daban-daban na Najeriya suna nuni da cewa farashin kyayyakin masarufi na ta faduwa a kasuwanni. Kafin hakan dai farashin ya yi ta tashi, har ya kai ga duk abin da mutum ya saya a yau, idan ya koma kasuwa bayan kwana biyu zai ji an ce ya tashi. Ko wadanne dalilai ne suka sa farashin kayayyakin masarufi suke ta sauka…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 14, 2025
29:57
29:57
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:57Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Tasirin Da Kyauta Ke Dashi A Soyayya
24:42
24:42
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
24:42Send us a text A duk lokacin da aka ce soyayya ta kullu a tsakanin mutane biyu, hakan na tafe da wasu hidimomin da soyayyar ke zuwa dasu. Cikin irin wadannan hidimomi akwai kyauta da masoya ke baiwa junan su. Wadannan kyaututtuka sun hada da turare, agogon hannu, sarka ko zobe da dai sauransu.Af Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 13, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Kalubalen Dake Neman Durkushe Kafafen Rediyo A Arewa
28:15
28:15
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
28:15Send us a text Rediyo na daga cikin kafofin da alumma da dama suka dogara dasu don jin labarai, shirye shirye da kuma nishadi. Rediyo na taka muhimmiyar rawa wajen wayar wa da alumma dama kai musamman duba da yadda aka bada shaidar cewa tafi kowace kafar media saurin yada bayanai ba a cikin birane ba, har ma da yankunan karkara. Sai dai a wannan ga…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 12, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 11, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Ko Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya?
30:00
30:00
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
30:00Send us a text Doctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da wasu matan dake yankin Arewa suke bayyanawa suna fuskanta wurin karantar fannin. Doctor Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci daya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi …
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 10, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading

1
Har Yanzu Akwai Masu Rufin Asiri A Najeriya?
25:12
25:12
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
25:12Send us a text A tsakanin al’umma akan karkasa mutane gida-gida a bisa mizani na tattalin arziki, musamman a tsarin jari-hujja: akwai mawadata, akwai matalauta. A tsakanin al’umma akwai aji na mutane masu matsakaicin samu wanda ake kira “Middle Class”. Akan saka mutane a wannan aji ne galibi bisa la’akari da aiki ko sana’ar da suke yi, da kudin da …
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 07, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Dalilin Faduwar Farashin Tumatur A Kasuwa
27:44
27:44
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
27:44Send us a text Shin mene ne dalilin faɗuwar farashin tumatir warwar a kasuwa? Idan ba a manta ba, a watannin baya farashin Tumatur yayi tashin gwauron zabo wanda aka dade ba’a ga irin sa ba. A wancan lokacin, sai da farashin tumaturin ya kai ga iyalai da dama sun hakura dashi sun koma sayen na gwangwani ko na leda. Wannan ne batun da shirin Najeriy…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 06, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata
25:44
25:44
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
25:44Send us a text A tsakanin Hausawa akan yi wa jaririya wani nau’i na kaciyar mata, wanda ake kira yankan angurya, kwana bakwai da haihuwarta. Ko menene alfanu ko illar wannan al’ada ga ’ya’ya mata? Albarkacin Ranar Yaki da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata.…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 05, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 04, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading

1
Hanyoyin Noma Ba Tare Da Kashe Kudi Da Yawa Ba
27:04
27:04
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
27:04Send us a text Mutanen dake da sha’awar shiga harkar noma kodai don sama wa kansu abin da za su ci ko kuma don samun kudaden shiga na fuskantar kalubale. Wannan kalubale ya hada da karancin ilimin noman, da na irin shuka, da rashin gonaki da dai sauran su. Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan wannan batu tare da samar da hany…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Fabrairu 03, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading

1
Dalilan Da Suka Sa Zamu Kashe Naira Biliyan Biyu Da Rabi Kan Auratayya A Kano
25:08
25:08
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
25:08Send us a text Tun bayan da jihar kano ta fitar da rahoton ware zunzurutun kudi har naira biliyan biyu da rabi don auratar da marasa aure a jihar ne dai batun ke ta shan suka daga bangarori daban daban a fadin Najeriya. Wasu na ganin jihar na da wasu bukatun da suka fi auratar da alumma muhimmanci da ya kamata ace gwamnatin ta mayar da hankali a ka…
…
continue reading

1
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00) - Janairu 31, 2025
29:59
29:59
Afspil senere
Afspil senere
Lister
Like
Liked
29:59Yau da GobeAf VOA
…
continue reading